TASKAR SULTAN MEDIA SERVICES POTISKUM SUN YI MU'UTAMAR KARONA FARKO.
Da yammacin ranar Juma'a 22-6-2024 hukumar Taskar Sultan Media Services dake garin Potiskum suka shirya taron karawa juna Sani Mu'utamar na wuni rabin wuni Alhamdullah taron ya gudana cikin nasara tare da Halarta membobinta tare masu gun-gun Al-umma halarta tare da masana kwararu a fannin Jarida da talabijin su ka yi kwalakwalan Jawabi a mahalarta tare da bada shawarwari akan aikin lallai bayan kawo tarin kafar sadarwar an gabatar jerin ranakun da ake gabatar da shirye-shiryen da nau'ikan shiryen-shiryen da lokacin da ake daura Shirin an kunna an gudanar da shiri guda daya mai suna (Labaran mako) inda mahalarta manyan baki da masu Jawabi agun suka saurara Alhamdullah sai ya zama sun shiga cikin shauki da mamakin abin harma ya zarce inda suke zato domin kuwa ba wani gidan rediyo za suci gyaran wannan Shirin domin ya yi sosai ta hanyar gabatar dashi da Rahotanni da akayi amfani da dasu da dukkan salon gabatar da shirin suka ce lallai ba gyara acikin ya yi sun karkafe ma'aikatan da acigaba da kokarin da juriya insha Allah nan gaba za ku zama zakaru na Musamman a fagen gidan rediyo da talabijin.
An raba certificate tare ga Wanda tin farko kafuwar al-amarin su kai ta ba da shawarwari sannan aka dauki photo tsakanin Halarta da ma'aikatan Taskar Sultan din kadan da Cikin Rahoton Kenan
Labari Cikin Rahotona
Abubakar Hassan Habuncy
Taskar Sultan Media Services
22-June-2024.
0 Comments