SHARHIN JARIDAR AL-MIZAN BUGU NA 1615.

Al-mizan Jumma'a 23/Jimada Sani/1445/ 5/1/2024.

Yaƙin Isra'ila da Gaza na *ƙara  faɗaɗa 
Sojojin Isra'ila sun kai hare-haren a Syria da Lebanon
*An samu tashin bama-bamai a Iran ya yin Bikin tunadawa da Shahid Qaseem Sulaimany
*Wane ne Saleh Arouri, shugaban da isra'ila ta kashe a birut?
*Nasarorin da aka samu a yaƙin tufanul Aqsa`
Duba shafi na 2,3,16,17

Ƴan Sanda sun ceto yara 7 da ka sayar dasu akan Naira miliyan 2.8 a kano.
(Duba shafi na 19)

Binciken Musamman ya tuno asirin masu digirin kwatono 
A na samu a makonni 6 kacal 
Gwamnatin ta dakatar da amsar sa 
(Duba shafi na 19)

Isra'ila zata biya farshi mai tsada kan kashe Kwamanda Hamas
Inji shugaban Kasar Iran Ibrahim Ra'isi
(Duba shafi na 
2)

Jami'an bada agajin gaggawa na Iran sun isa wurin da aka tashi bama-bamai biyu yayin Bikin tunadawa da kisan General Haj Qaseem Sulaimany a shekaran jiya Laraba, kusa da massalacin saheb Al- Zaman dake kudancin birnin karman a Iran.

Post a Comment

0 Comments