MA'AIKATAN TASKAR SULTAN MEDIA SERVICES POTISKUM SUN ZIYARACI SHAIKH ABUBAKAR MAINA BUKAR.

MA'AIKATAN TASKAR SULTAN MEDIA SERVICES POTISKUM SUN ZIYARACI SHAIKH ABUBAKAR MAINA BUKAR.

A ranar Alhamis din cikin makon nan ma'aikatan kafar sadarwa mai suna Taskar Sultan Media Services su ka ziyarci Hujjatul Islam Shaikh Abubakar Maina Bukar agidan dake Layin Lebura cikin Garin Potiskum.

Zuwa ya kumshi yi masa ta'aziyya na rashin mahaifiyarsa watannin da suka gabata.

Bayan an bayyana masa irin ayyuka da Taskar Sultan Media Services take Gudanar yaji dadi sosai kuma ya yi murna sosai kuma ya karfafi ma'aikatan tare da shawarwari domin akai gacin hadafin abidan akeso acimma tare da fatan Allah yasanya Albarka Aciki daga Karshe ya yi Addu'a.

Ga wasu Photuna daga cikin ma'aikatan Taskar Sultan Media Services din da aka dauka bayan Kammala ziyarar.

Abubakar Hassan
Taskar Sultan Media Services
18/July/2023

Post a Comment

0 Comments